Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada bukatar komawar kasar Syria a cikin kungiyar kasashen Larabawa, yana mai cewa babu wata kasa da ke da hakkin tsoma baki cikin harkokin wata kasa.
Lambar Labari: 3486692 Ranar Watsawa : 2021/12/16